HOTON TALAUCI A CIKIN RAYUWAR MATAN HAUSAWA: NAZARI CIKIN WASU ƘAGAGGUN LABARAN MATA MARUBUTA THE IMAGE OF POVERTY IN THE LIVES OF HAUSA WOMEN: A STUDY OF FICTIONAL WORKS BY FEMALE AUTHORS
DOI:
https://doi.org/10.5281/zenodo.21926257Abstract
Misalai da damasukanbayyana a cikinƙagaggunlabaraimusammannamata, indasukefito da hotonmata ‘yanuwansu a yanayidaban-daban. A wannan nazari an fito da yanayinahalintalauci ne a cikin ƙagaggun labarai na mata. An yi nazarin matsalolinrashinmuhalliingantacce da yunwa da rashin sutura da rashin ilimi da kumarashin lafiya. Nazarinya taƙaita ne a kanlittattafaigudahuɗu waɗandasuka haɗa da:Talauci ko Wauta (2012) na Rahma Ramalan Zariya da Baƙin BunuƁataBaibaya (2013) naBilkisu Yusuf Ali da ‘Yartalla (2017) na Fatima Hussein El-Ladan da Rana Ɗaya (2018) na Halima Abdullahi KurminMashi. Anyiamfani da hanyarkarance-karance tare da tuntuɓa matsayinhanyoyintattarabayanai. An ɗoraaikin a kanra’inTalauci (Theory of Poverty)
Downloads
Published
2026-08-16
Issue
Section
Articles
How to Cite
HOTON TALAUCI A CIKIN RAYUWAR MATAN HAUSAWA: NAZARI CIKIN WASU ƘAGAGGUN LABARAN MATA MARUBUTA THE IMAGE OF POVERTY IN THE LIVES OF HAUSA WOMEN: A STUDY OF FICTIONAL WORKS BY FEMALE AUTHORS. (2026). JOURNAL OF ARTS AND SOCIAL SCIENCES, KONTAGORA, 1(1), 141-159. https://doi.org/10.5281/zenodo.21926257